Wa iyazu billahi: Duba bidiyon hukunci da matasa suka yi wa saurayi dan fashi da makami


Bayan wasu matasa sun kama wani saurayi dan fashi da makami a yamma maso kudancin tarayyar Najeriya. Hukunci da suka yi masa ya jawo yan kallo a shafukan intanet. Duk da yake a kudancin Najeriya, irin wannan danyen hukunci ba sabon abu bane.

KALLI BIDIYO A KASALatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN