Tsoho mai shekara 70 ya dirka wa jikanyarsa mai shekara 15 cikin shege


Yansandan jihar Ogun sun kama wani tsoho Hunsu Sunday, mai shekara 70 a Duniya bisa zargin dirka wa jikanyarsa mai shekara 15 cikin gaba da fatiha.

Kakakin hukumar yansandan jihar Ogun Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ce yan uwan yarinyar ne suka shigar da kara wajen yansanda a Ado-Odo.

Ya ce tsohon yana zaune ne tare da yarinyar tun bayan mutuwar mahaifiyarta.

Yansanda na gudanar da bincike, kuma za su gurfanar da tsoho gaban Kotu a cewar Oyetemi


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari