Shugaban APC na Nasarawa da 'yan bindiga suka sace ya mutu.


Shugaban APC na Nasarawa da 'yan bindiga suka sace ya mutu.

Shafin labarai na bbc ya ruwaito cewa Mai magana da yawun 'yan sanda na jihar Nasarawa, Rahman Nansel ya tabbatar wa BBC da mutuwar Mista Philip Tatari Shekwo, wanda 'yan bindiga suka sace a gidansa a daren Asabar.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post