Rasheed mai aikin welda ya mutu bayan tankan fetur da yake mata welda ta yi bindiga (Hotuna)


Wani mai aikin walda mai suna Rasheed ya mutu bayan motar tanka da yake mata aikin walda ta yi bindiga, ta jefar da shi mita 200 daga wajen motar kuma ta yi masa jina jina.

Mujallar ISYAKU.COM ya samo cewa lamarin ya faru da karfe 2:30 na ranar 28 ga watan Nuwamba a Toll gate na garin Ogbunike da ke jihar Anambra.

Kazalika bayanai sun tabbatar cewa motar mai lamba XA-740-CAL  ta yi bindiga ne duk da cewa babu fetur a ciki lokacin da Rasheed ke aikin yin welda a motar.


Kakakin hukumar yansandan jihar Anambra SP Haruna Muhammad ya tabbatar da faruwar lamarin a wata takarda da ya fitar daga Shelkwatar yansandan jihar.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN