Bidiyon yadda mota ta kade ta bi ta kan karamin yaro ba tare da ya sami kwarzane ba


Wani abin mamaki ya faru bayan wata mota ta bi ta kan wani karamin yaro bayan ta kade shi yayin da take yin bay baya ba tare da Direban motar ya kula cewa yaron yana bayan motar ba.

Wannan lamari ya ba kowa matukar mamaki bayan motar ta kade yaron ta bi ta kansa kuma bai sami ko kwarzane ba.

KALLI BIDIYON LAMARIN Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari