Kuma dai: Trump ya yi kwana, ya ce a labaran karya ne Biden ya lashe zabe


Shugaban  Amurka da ya sha kasa a zaben 3 ga watan Nuwamba karkashin jam'iyar Republican Donald Trump, ya sake yin kwana kuma ya canja kalamansa da ya yi tun farko cewa dan takaran jam'iyar Republican Joe Biden ya yi galaba a zaben amma da magudi. 

Trump ya ce yan jarida basu fahimce shi bane, amma baya nufin cewa Biden ne ya ci zabe ba.

Ya ce  akwai sauran tafiya, yayin da ya ci gaba da zargin cewa an tafka magudi da satar kuri'u lokacin zaben.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN