• Labaran yau


  Bidiyo: Kidnapa sun harbe mutum 1 yayin farmaki kan matafiya a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna


  Wani gungun masu satar mutane sun afka wa matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja suka kashe mutum daya.

  ISYAKU.COM ya samo cewa an kai harin ne a garin Akilubu bayan an wuce Doka da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna a tarayyar Najeriya.

  Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan intanet ya nuna yadda aka gan wani mutum da ake zargin yan bindiga masu satar mutane ne suka harbe shi, kuma jama'a na nuna alhini yayin da motoci suka yi cincirindo a gefen hanya.

  KALLI BIDIYO A KASA  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyo: Kidnapa sun harbe mutum 1 yayin farmaki kan matafiya a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama