An gano gawar budurwa mai aikin nishadantarwa da ta bacae an jike gawarta da sinadarin asid


An tsinci gawar wata budurwa wacce ke aikin nishadantarwa mai suna  Ijeoma Neke an yabe jikinta da sinadarin Asid yashe a gefen titi kwanaki kadan bayan bacewarta.

Ijeoma ta bar gida tun ranar Laraba 11 ga watan Nuwamba domin ta je wajen aiki, sai dai tun wannan ranar bata dawo gida ba.


ISYAKU.COM ya samo cewa, bayanai sun ce ta bukaci ta san inda za ta je ta yi aiki, amma wanda ya gayyace ta ya ce ta je wajen tsayawar mota da ya gaya mata daga nan ba a sake ganinta ba.


Daga bisani an ga gawarta a unguwan Maryland da ke birnin Enugu kuma a jike ta da sinadarin Asid kamar yadda wasu masu tausayawa suka yi zargi a shafukan yanar gizo.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN