Joe Biden, shi ne zababben shugaban Amurka mafi yawan shekaru lokacin zabe


Zababben shugaban kasar Amurka na 46 Joe Biden dan jam'iyar Democrat ne shugaba da aka zaba mafi yawan shekaru a Duniya a lokacin da aka zabe shi. Biden yana da shekara 78.

Mataimakiyarsa kuwa, ita ce mace ta farko a tarihin kasar Amurka da ta zama mace mataimakiyar shugaban kasa kuma bakar fata.Kamala Harris, yar kudancin nahiyar Asia


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN