• Labaran yau


  Hotunan yadda yan fansho suka datse babban hanyar mota zaune a kan Kujeru a jihar Cross Rivers

  Sakamakon rashin biyansu kudaden fansho, tsaffin ma'aikatan Gwanatin jihar Cross Rivers sun datse babban hanyar motoci ta hanyar zama kan kujeri, lamari da ya dakatar da zairga zirgan motoci a wannan hanyar kamar yadda Sahara Reporters ta wallafa.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan yadda yan fansho suka datse babban hanyar mota zaune a kan Kujeru a jihar Cross Rivers Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama