Rahma Sadau ta yi Allah wadai da masu fakewa da hotonta suna batanci ga addi da ubangijinta


Jaruma Rahama Sadau tayi Allah wadarai da jan kunne ga masu fakewa da hoton ta suna batanci ga addinin ta da kuma Ubangijin ta. 

Kuma tayi godiya ta musamman ga wanda sukaga aibin abin datayi suka bita ta bayan fage sukayi mata nasiha.
 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN