Hotuna: An ciro gawar yaro mai shekara 6 da ya mutu a cikin rijiya a jihar Kano

Jami'an hukumar kashe gobara ta jihar Kano sun yi nassarar ciro wani yaro dan shekara 6 da ya fada a cikin wata rijiya mai zurfi a Yansango da ke karamar hukumar Kumbotso.

Kakakin hukumar kashe gobara na jihar Kano Saidu Muhammad, ya tabbatar da faruwar lamarin a wata takarda da ya fitar ranar Laraba 4 ga Satan Satumba.

Ya ce an bayar da gawar Yaron ga mai unguwa.

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN