Duba albasan N200 da wata mata ta saya a Port Harcourt


Allah abin godiya, duba albasa da wata baiwar Allah ta saya Naira dari biyu a kasuwar rukunin gidajen Woji a birnin Port Harcourt ranar Litinin 9 ga watan Nuwamba.


 

Albasa nawa ne za ka samu idan ka sayi na Naira 200 a garinku a cikin Arewacin Najeriya?


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN