Da duminsa: Undertaker ya yi ritaya daga wasan kokuwa na wrestling


Fitaccen jarumin wasannin kokuwa WWE the Undertaker ya yi ritaya daga wasan kokuwa na wrestling.

Mark Calaway Dan shekara 55 a Duniya ya ayyana ritayarsa daga WWE bayan ya shafe shekara 30 a  fagen wasan kokuwa. 


Mark ya fara yin fice ne tun wasarsa ta 1990 a survival series, rukunin wasa mafi tsada da farin jini a wwasannn WWE. 

Ya yi nassarar zama zakaran kokuwa na Duniya sau bakwai. Ya kuma zama zakara sau 21 a Wrestlemania. Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN