Hotunan yadda hatsarin mota ya ci rayukan mutum 7 a jihar kudu


Mutum shida sun mutu sakamakon mumunar hadarin mota da ya auku tsakanin tankar man petur da wata motar fasinja a garin  Nkwelle Ezunaka wanda ke kan hanyar Enugu zuwa Onitsha ranar Lahadi 22 ga watan Nuwamba.

Fiye da mutum 11 da suka sami raunuka an garzaya zuwa Asibitin Iya-Enu Mission Hospital domin samun kulawan Likitoci.Bayan tabbatar da aukuwan lamarin, Kakakin hukumar kiyaye hadaurra ta kasa FRSC reshen jihar Anambra Nkwelle Ezunaka, ya ce mutum 17 hatsarin ya rutsa da su.Ya ce 11 daga cikin adadadin maza ne, yayin da ragowar adadadin kuwa mata ne.

Ya ce an adana gawakin wadanda suka mutu a Motuware. Sai dai ya alakanta hatsarin da mugun gudu da direbobi suka yi.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN