Kasar China ta harba Kumbun gwajin 6G zuwa sararin samaniya. Ana kyautata zaton saurin sadarwar i 6G zai fi na 5G sauri har sau 100.
China ta harba kumbun ne tare da wasu kumbu 12 daga cibiyar harba kumbu na Taiyuan da ke gundumar Shanxi.
An tsara fasahar samar da bayanai kan ibtila'i kan amfanin gona da bayanai da zasu kai ga samar da fahimtar kawar da gobarar daji da sauran nau'in sadarwa mafi sauri na zamani.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari