Bidoyo: Yadda yansanda suka ranta na kare bayan yan Acaba sun biyo su da gudu a Lagos


Wani faifen bidiyo da ya bayyana a shafin Twitter, ya nuna yadda yansanda suka  ranta a na kare yayin da suka yi kokarin kwace ma wasu daga cikin yan Acaba babura sakamakon saba wa doka, amma sai yan Acaba suka taso wa yansanda su da yawa sakamakon haka yansanda suka gudu.

Wannan yana faruwa ne awa 24 bayan yan Acaba sun yi arangama da jami'an Task Force na Gwamnatin jihar Lagos a kan hanyar Oshodi zuwa Apapa.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post