Daga karshe Trump ya yarda ya sha kaye, duba abin da ya ce


Rahotanni daga kasar Amurka sun nuna cewa daga kashe dai shugaban Amurka Donald Trump ya yarda cewa dan takaran jam'iyar Republican Joe Biden ya yi galaba a zaben shugaban kasa.

Wannan ne karo na farko tun 3 ga watan Nuwamba da dan takaran shugaban kasa a jam'iyar Republican ya yarda da nassarar Biden.

Trump ya ce  Biden ne ya yi nassara  a zaben amma ta hanyar satar kuri'u da magudi lokacin zabe. 

Said dai har  yanzu, Trump ya kasa gabatar da kwararan hujjoji kan ikirarin magudi da ya yi. 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN