Rahotanni daga jihar Delta sun ce an kama wasu soji bisa zargin cin zarafin wani mutum mai suna Godson a garin Asaba na jihar Delta.
Wani dan karadin karehakkin bil'adama mai suna Harrison Gwamnishu ya ce shugaban sashen harkar fararen hula na sojin Najeriya Maj. Gen Bature ya tabbatar da lamarin.
Ya ce yana kuma kokarin ganin an kama jami'an tsaron NSCDC da ke da hannu a cin zarafin.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari