Rundunar yansandan jihar Bauchi ta Kama Wasu tsofaffi biyu bayan sun yi wa yarinya mai shekara 13 fyade.
Rahotanni sun ce tsoffin sun aikata laifin ne a wani dakin mai gadi kusa da Otal na Sandabe, a birnin Bauchi.
A wata takarda da Kakakin yansandan jihar Bauchi DSP Ahmad Muhammad Wakili ya fitar ranar 25 ga watan Nuwamba, ya ce tsofaffi guda biyu, masu suna Ibrahim da Nuhu masu gadi ne.
Ya ce bayan sun yi wa yarinyar fyade sun ba ta N1000 da kuma N300.
.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari