An tsinci gawar Jariri mai kwana 1 da haihuwa an yar a bola


An tsinci gawar wani Jariri da aka yar a bola a unguwar Mil 2, Diobu da ke birnin Port Harcourt da karfe 9:30 na dare ranar Laraba 25 ga watan Nuwamba.


An shirya Jaririn tsaf a kunshin kunzugun Jarirai, amma babu rai. 

Wanna na faruwa ne kwana biyu bayan an tsinci wani Jariri da aka saka cikin buhu aka yar a jihar Ondo.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post