Yanzu yanzu: Yar Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala ta zama sabuwar shugaban WTO


Ngozi Okonjo Iweala ta zama shugaban sabuwar kungiyar kasuwanci na Duniya WTO. Ita ce mace ta farko da za ta rike wannan mukami a tarihin kungiyar.

Yar shekara  66 a Duniya, Okonjo-Iweala ta doke yar kasar Korea Yoo Myung da kuri'u 104 daga adadin kuri'u 164 da aka kada a zagaye na karshe.

Okonjo-Iweala ta sami gagarumar goyon baya daga kasashen Afrika da sauran Nahiya kafin ta kai ga nassarar lashe zaben shuganacin WTO ranar 28 ga watan Oktoba.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN