Yanzu yanzu: Yan bindiga sun sace Iya Kwamandan sojin sama a Kaduna


 

Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace Iya Kwamanda Ado Adamu Sha’iskawa mai murabus a Kaduna.

Wani mai suna Salisu Lawal Kerau, ya sanar da haka a shafinsa na sada zumunta. Ya ce lamarin ya faru ne da sanyin safiyar ranar Asabar 3 ga watan Oktoba.

Har yanzu ana samun rahotanni masu karo da juna dangane da yadda aka sace hafsan wanda aka ce asalin dan rukunin gidaje na  Shaiskawa ne a jihar Katsina.



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN