Hotuna: An kone ofishin yansanda, mutum 2 sun mutu tare da kone motoci


 

Wasu mutane sun kai mumunar hari a ofishin yansanda na Oyigbo a jihar Rivers kuma suka kone dukiya tare da ofishi da kuma motocin yansandan.


Rahotanni sun ce an kai farmakin ne ranar Jajibirin ranar samun yancin Najeria watau 30 ga watan Satumba.


Kazalika wani rahotu ya ce an kashe mutum biyu, amma har yanzu ba a tantance gawakin ko yansanda ne ko farar hula ba.
 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post