Tsohon shugaban Najeriya a zamanin mulin soji ne Janar Murtala Ramat Muhammad sanye ta babban riga a kan hanyarsa ta zuwa aikin Hajji a kasar Saudiya a shekara ta 1975, yake tattaunawa shagwabe tare da mataimakinsa a waccan lokaci Janar Olusagun Obasanjo.
Wannan shi ne Hajjinsa na karshe a rayuwarsa, wanda wasu gungun soji karkashin jagorancin Kanar Dimka M. Sukka, suka kashe shi a wani juyin mulki da aka zubar da jini.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/