Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace Iya Kwamanda Ado Adamu Sha’iskawa mai murabus a Kaduna.
Wani mai suna Salisu Lawal Kerau, ya sanar da haka a shafinsa na sada zumunta. Ya ce lamarin ya faru ne da sanyin safiyar ranar Asabar 3 ga watan Oktoba.
Har yanzu ana samun rahotanni masu karo da juna dangane da yadda aka sace hafsan wanda aka ce asalin dan rukunin gidaje na Shaiskawa ne a jihar Katsina.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/