Yanzu yanzu: Mahaifiya ta sa adda ta sassare yayanta 2 har suka mutu saboda kishi a Kano - Hotuna


Ana zargin wata mata ta sa adda ta dinga saran yayanta guda biyu da ta haifa har suka mutu saboda tsananin kishin cewa mijinta wanda shi ne mahaifin yaran ya kara yin aure. Lamarin ya faru da yammacin ranar Asabar 3 ga watan Oktoba a unguwar Lokon Makera da ke kofar Na'isa, a karamar hukumar Gwale da ke binin Kano.

Yusuf Ibrahim Haruna da kanwarsa Zahra Ibrahim Haruna sun rasa ransu ne a hannun mahaifiyarsu, da yammacin Asabar,

Babu wani karin bayi kan lamarin kafin lokacin rubuta wannan rahotu.


 

Sai dai jama'a da abokan mahaifin yaran Ibrahim Haruna, na ta tofa albarkacin bakinsu ganin yadda tsananin kishi ya sa wannan mahaifiya ta dauki ran yayan da ta haifa guda biyu da hannunta ta mumunan yanayi kawai saboda tsananin kishi.Allah ya jikansu ya ba mahaifinsu ikon jure wannan jarabawa.


 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN