Matasan Arewa na ci gaba da yi wa Aisha Yusufu tofin Allah tsine kan zagin Buhari a Twitter


Yan Arewacin Najeriya na ci gaba da yi wa Aisha Yusuf tofin Allah tsine a shafin sada zumunta musamman Twitter, bayan ta fitar da wani faifen bidiyo da a ciki ta caccaki shugaba Muhammadu Buhari.

A cikin faifen bidiyon, Aisha ta wulakanta martabar shugaba Buhari tare da shugabannin Arewa, ta kuma yi kira ga yan arewa su tashi tsaye.

Sai dai tuni wadannan kalamai da ta yi sun haifar mata da matsala daga wadanda a da suka amsa kira da ta yi domin asu fito titi domin zanga zanga kan matsalar EndSars.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari