Kera mota a birnin Sokoto daga mataki na farko, Jelani ya karfafa wa Abdullahi Aliyu gwiwa


Shahararren gwani mai zanen motocin alfarma na zamani Jelani Aliyu, ya kai wa takwaransa Abdullahi Aliyu Waziriziyara domin karfafa masa gwiwa bisa kokari da ya fara na kera wata mota kirar

Lamborghini daga mataki na farko a birnin Shehu. 

 

Mr Jelani, shi ne dan Najeriya da ya zana fasalin fitaccen motar nan kirar kasar Amurka
Chevrolet yan shekaru da suka gabata. Lamari da ya kara jawo masa daukaka a fadin Duniya.

 

Kazalika, Jelani ya zana fasalin motoci da yawa wa Kampunan kera motoci a Duniya, musamman a kasashen Turai.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN