An sace soji dan jihar Kebbi,an nemi fansar N50m a jihar Niger


Yan bindiga sun yi garkuwa da wani saurayi jami'in soji Bayan sun tsayar da mota da suke ciki a kauyen Beji da ke karkashin Kwantagora na jihar Niger ranar Litinin 26  ga watan Oktoba.

Abubakar Shehu Warra wanda garinsu daya, kuma abokin wanda aka kama ne, ya ce  Nasiru Musa ya shiga wata mortar haya Lexus daga garin Yauri zuwa Port Harcourt na jihar Rivers, amma sai masu garkuwa da mutane suka kama mortar da misalin karfe  9 zuwa 10 na safe.Bayanan farko sun ce wadanda suka yi garkuwa da Nasiru sun bukaci a basu Naira miliyan hamsin N50m kafin su sako shi.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari