Hotuna: Yansanda sun kama mutum 21 suna tsakar holewar zina da tsiraici


Yansanda a birnin Kampala sun cafke mutum 21 da ake zargin suna tsakar pati na zina da tsiraici.

Kakakin yansandan birnin Kampala Mr Patrick Onyango ya tabbatar da kama mutanen. Ya ce an kama su ne ranar Lahadi 11 ga watan Oktoba a wani gida a unguwar Kireka da ke Kira a gundumar Wakiso.


 

Ya ce yansanda sun sami rahorun sirrio ne, daga bisani suka sa ido kuma suka yi kamen. Ya ce za a gurfanar da wadanda aka kama a gaban Kotu ranar 12 ga watan Oktoba. 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN