• Labaran yau


  Magidanci ya saka wa bishiyarsa raga domin hana makwabta amfana da ita


  Mutane da dama zasu so ace suna cin abinci da 'ya'yan itatu a gefensu, saboda abincin zai fi shiga. Amma wanne dalili ne zai sa mai bishiya yayi kokarin hana makwabtansa sha daga 'ya'yan itacen gidansa? Mutane sun yi ta mamaki, wasu kuma suna al'ajabin irin wannan bakar rowa, bayan ganin hoton wata bishiya rufe da raga.

  Wata mata mai suna Janet Machuka, ta wallafa hoton wata bishiya dake rufe da raga, inda tayi tsokaci a kasa, tace "anya akwai irin waddanan makwabtan?" Wani mutum, wanda ba zai iya jure ganin makwabtansa na shan 'ya'yan itacen bishiyarsa ba, ya rufe bishiyar da raga, duk da reshen bishiyar ya shiga makwabtansa.

  Mutumin yayi iya kokarinsa na tabbatar da kusan duk 'ya'yan itacen suna cikin ragar. Mutane da dama sun yi ta tsokaci akan hoton, inda wasu ke cewa son kansa yayi yawa, wasu kuma ke cewa in dai har makwabcinsu yayi makamancin hakan, sai sun yanke bishiyar. Mutum 1 daga cikinsu ya rasu, 6 kuma suna asibiti.

  Ana zargin sun ci abinci sai suka kwanta, basu tashi washegari ba. Wani dan sanda ya sanar da jaridar Daily Trust cewa watakil hayakin janareto da suka kunna ne ya jawo wannan matsalar. Al'amarin ya faru ne a gida mai lamba 40 akan titin Otete, kusa da layin masaka a Ogida quarters a cikin Benin City.

  Source: Legit  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Magidanci ya saka wa bishiyarsa raga domin hana makwabta amfana da ita Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama