Hotuna: Yadda motar tankan man fetur ta yi bindiga ta kama da wuta a Lagos


Wata Tankar man fetur ta fadi kuma ta yi bindiga daga bisani ta kama da wuta a Gadar Otedola da ke Berger a birnin Lagos da safiyar Asabar.

Daraktan agajin gaggawa na jihar Lagos (LASEMA) ,Olufemi Oke-Osanyitolu, ya ce lamarin ya rutsa da Tilera da wata babban mota ne da karfe 2 na Asuba.

Ya ce babban motar ta dauko kayakin saka ne kuma sai burki ya sami matsala ya daina aiki, sakamakon haka ya haddasa hadarin.

 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN