Abubuwan mamaki na
faruwa a Najeriya kulli yaumin musamman tsakanin jami'an tsaron
Najeriya.
Wani faifan bidiyo ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta inda aka
yi takaddama tsakanin wasu jami'an sojoji da yan sanda a kan titi.
A cikin bidiyon, ana iya ganin lokacin da wani jami'in Soja yake marin
dan sanda kan abinda yake yiwa fasinjojin dake wucewa.
Mun ji Sojan yana magana yana dukan dan sandan: "Me yasa kuke amsan kudi
a hannunsu, ku mayar musu da kudadensu."
A wani labarin daban, wani fai-fain bidiyon jami'in dan sandan Najeriya
ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta inda aka gansa yana nadin
tabar wiwi a bainar jama'a rike da bindigarsa.
Wannan bidiyon ya bayyana ne lokacin da matasan Najeriya ke zanga-zangan
neman sauyi a hukumar yan sandan Najeriya saboda irin cin zarafin da
suke yiwa yan Najeriya.
Masu sharhi kan lamuran yau da kullum sun bayyana cewa ire-iren wadannan
yan sanda ke kashe matasa bayan sun bugu. Read more: https://hausa.legit.ng/1375407-sojoji-sun-suburbudi-yan-sanda-masu-amsan-na-goro-hannun-mutane-a-kan-titi-bidiyo.html
Abubuwan mamaki na faruwa a Najeriya kulli yaumin musamman tsakanin jami'an tsaron Najeriya. Wani faifan bidiyo ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta inda aka yi takaddama tsakanin wasu jami'an sojoji da yan sanda a kan titi.
A cikin bidiyon, ana iya ganin lokacin da wani jami'in Soja yake marin dan sanda kan abinda yake yiwa fasinjojin dake wucewa. Mun ji Sojan yana magana yana dukan dan sandan: "Me yasa kuke amsan kudi a hannunsu, ku mayar musu da kudadensu."
A wani labarin daban, wani fai-fain bidiyon jami'in dan sandan Najeriya ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta inda aka gansa yana nadin tabar wiwi a bainar jama'a rike da bindigarsa.
Wannan bidiyon ya bayyana ne lokacin da matasan Najeriya ke zanga-zangan neman sauyi a hukumar yan sandan Najeriya saboda irin cin zarafin da suke yiwa yan Najeriya. Masu sharhi kan lamuran yau da kullum sun bayyana cewa ire-iren wadannan yan sanda ke kashe matasa bayan sun bugu.
Source: Legit
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/