• Labaran yau


  Hotuna: Duba kabilun kasar Australia da ke da asali da nahiyar Africa


  Kasar Australia gida ne ga wasu Kabilu 400 da ke da asali da Nahiuyar Afrika. Wani bincike ya tabbatar da wanzuwar wadannan Kabilu fiye da shekaru  75,000da suka gabata bisa kididdigan tarihi.

  Hakan ya sa wadannan Kabilu da ake kira da Turanci ABORIGINE Kabilu da za su ci gaba da wanzuwa ba a doron Nahiyar Afrika  ba. 
   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Duba kabilun kasar Australia da ke da asali da nahiyar Africa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama