Fitaccen Jarumin finafinan Turai James Bond, wasan Sean Connery ya mutu


Shahararren Jarumin fina finan Turai Sir Sean Connery, wanda ya ke cikin wadanda suka yi wasannin James Bond,, ya mutu yana da shekara 90 a Duniya.

Jarumi da ya sami kyautuka da dama kan Jarumtar fina finai a Duniya dan kasar Scothland, ya mutu yayin da yake barci kamar yadda dansa ya shaida wa sashen Turanci na BBC.

Jason Connery, dan marigayi Sean, ya gaya wa BBC ranar Asabar 31 ga watan Oktoba da rana cewa " Mahaifi na ya mutu cikin kwanciyar hankali yayin da yake barci a Bahamas, inda ya je hutu, duk da yake ya kasance baya da lafiya na wani lokaci".

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN