Yadda gawurtaccen dan fashi ya shirya fashin Banki daga gidan Yari tare da tsoffin soji


‘Yan fashin da aka kama da zargin hannu a fashin bankinda aka yi a Ebonyi wanda dalilinsa aka kashe ‘yansanda 2 sun bayyana cewa wanda ya shirya fashin na daure a gidan yari.Sun bayyana cewa ogansu wanda ya shirya fashin sunansa Clement Abanara dake daure a gidan yarin Ikoyi na jihar Legas.Fashin ya farune a watan Yuli da ya gabata. 

Cikin ‘yan fashin akwai korarrun sojoji, Emeka Ariston da Ayeni Samuel, sai kuma dan uwan shugaban ‘yanfashin me suna, Alfred Robinson, da Sunday Solemu, Abuchi Alfred, Emeka Ilo, da Ekene Igbanifore.

An kwace bindigun AK47 6 a hannunsu da tulin makamai da kotoci 2 na sata da kuma wasu kayan tsubbu.

Da yake bayar ds Labari, Ayeni yace an hadashi da Abanara dake gidan yari bayan rasa aikinsa na soja inda kuma aka ce zai rika bada tsaro yayin fashi. Ya gayyaci abokinsa wanda shima tsohon soja ne kuma sun je fashi amma baiyi nasara ba inda motar bankin ta tsere.

Yace amma fuk da haka sun kaiwa wani dillalin sayar da katin waya hari i da suka kwace Miliyan 7.5 daga hnnunsa. Yace ya samu kason Dubu 150.

"I joined the Nigeria Army in 2003 and I was dismissed because I took part in an illegal duty. After my dismissal in 2014, I had no job then I was introduced to Millions (Abanara) who is in prison. He linked me up with his cousin Robinson. Millions said he wanted me to provide military cover during operations and I brought in my colleague, Ariston.

“We went for the operation in our uniforms. We were unlucky the bullion van escaped from the scene. I also took part in a robbery operation in Awka, Anambra, the next day and I got N150,000 as my share. I was arrested while we were making plans to rob another bullion van in Asaba.”

Source: hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN