Gwamnanan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya halarci Sallar Jima'a a babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi (Central Mosque) ranar 30 ga watan Oktoba, tare da shugaban Ma'aikata na gidan Gwamnati Alh. Suleiman Argungu da sauran jami'an Gwamnatin jihar Kebbi.
Gwamna Bagudu ya gaisa da dan gidan Mal. Isyaku Garba Zuru, Mawallafin Mujallar ISYAKU.COM bayan kamma Salla.
Kazalika Gwamna ya gaisa da sauran jama'a da suka yi dandazo domin nuna kauna da yi masa fatan alhairi a harabar Masallaci kafin ya shiga motar Bas da ta dauko Gwamna Bagudu tare da wasu manyan jami'an Gwamnatinsa.
Gwamna Abubakar Atiku Bagudu tare da dan gidan Isyaku Garba Zuru ISYAKU.COM |
![]() |
Shugaban Ma'aikatan gidan Gwamnatin jihar Kebbi Alh Suleiman Argungu da dan gidan Isyaku Garaba Zuru ISYAKU.COM |
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka