Duba abin da zobe ya yi ma yatsar hannun wata budurwa da sunan soyayya


Wata budurwa mai suna Faizah, ta nemi shawara wajen jama'a a kan me ya kamata ta yi. Faizah ta ce " Saurayi na ya bani Zobe da sunan soyayya shekara 7 da suka gabata, amma duba abin da Zoben ya yi ma yatsa na. In cire wannan Zobe ko in bar shi domin in faranta wa saurayi na rai?".Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post