Yau ne aka cika shekara 37 da yin fim din Romance wanda aka yi ranar 21 ga watan Oktoba 1983 tare da fina finai kamar Ayee Ayee Ayee teri Yaad Ayee da Maang Loonga Main Tujhe.
Fitattub Jarumai kamar Kumar Gaurav ,Poonam Dhillon ,Shammi Kapoor , Saeed Jaffery ,Raj Babbar Sushma Seth da kuma Prema Narayan suka baje fikiransu a wannan fim.
Anand Bakshi ya rera wakoki yayin da RD Burman ya yi kidin wannan fim da ya yi fice a finafinan Bollywood.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari