A hoton mu na yau daga jihar Rivers, wata budurwa ce aka gani tana taimaka wa kananan yara yan makaranta ketarewa cikin ruwa da ta yi ambaliya yayin wani ruwan sama da aka yi a yau.
An ga budurwar tsamo tsamo a cikin ruwa tana taimakawa yaran, kazalika budurwar ta yi amfani da wani ice da ta rike, kuma ta cire laidodi da sulka toshe magudanar ruwa.a kasuwarabinci na Mil 3 da ke birnin Port Harcourt.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka