Wasu al'umman jihar Osun da suka saba dokar hana fita da Gwamna Gboyega Oyetola ya sa sun fuskanci matsanancin azaba daga wajen soji a garin Ilesha.
Soji sun sa wadannan mutane birgima a cikin ruwan cabo, kuma suka dinga zane su da bulala kamar yadda ya bayyana a wani faifen bidsiyo da LIB ta wallafa.
Kalli bidiyo a kasa
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari