Duk da cewa ya bayyana a labarai cewa Safeto janar na yansandan Najeriya IGP Adamu Muhammed ya haramta ayyukan SARS a fadin Najeriya, amma da safiyar yau an ga wani jami'in SARS yana gudanar da bincike, kuma yayin da yake bincike, shi kuma wani zauna gari banza ya sace masa waya.
Kalli bidiyon yadda lamarin ya faru:
KALLI YADDA SABON SARKIN ZAZZAU YA SHIGA FADA LATSA NAN
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/
Tags:
LABARI