An yi wa jami'in NSCDC koran kare daga aiki sakamakon wawure kayan Covid-19 a Gwagwalada


Rundunar NSCDC ta yi wa jami'inta Corps Assistant Illiya Ibrahim koran kare daga aiki  bayan ta kama shi da laifin kasancewa cikin wadanda suka wawure kayan Covid-19 a wajen ajiye kayakin da ke Gwagwalada a Abuja.

Ranar Litinin vani faifen bidiyo a bayyana a yanar gizo wanda ya nuna yadda jama'a ke ta wawure kayakin Covid-19, cikinsu har da Corps Assistant Illiya Ibrahim.

Ekunola Gbenga mai taimaka wa Kwamanda Janar na NSCDC kan harkar labarai, ya sanar ranar Talalata 27 ga watan Oktoba da dare cewa, an kori Ibrahim dagab aikn NSCDC domin ya shiga sahun masu wawure kayakin Covid-19 a Gwagwalada.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN