• Labaran yau


  Zaben Edo: An Harbe Mutum Daya A Ologbo


  Wasu rahotanni dake futowa daga ologbo karamar hukumar Ikpoba Okah, Jihar Edo sun bayyana cewa an harbe wani mutum, wanda yanzu haka ba a bayyana halin da yake ciki ba.

  Da aka tuntube shi kan zargin harbe-harben a Ologbo Dukedoom, Enogie, HRH Jason Owen Akenzua, ya ce ya ji karar harbe-harbe kuma lokacin da ya tuntubi DPO, sai aka gaya masa cewa ’yan sanda ne suka yi harbi a lokacin da wurin ya hartsu ne.

  “Na ji karar harbe-harbe sai na kira DPO Ologbo. Ya ce ‘yan sanda ne suka yi harbe-harben don gargadi lokacin da wurin ya hautsine ya rikice. Amma yanzun Yankin ya samu kwanciyar hankali da lumana. ”

  Source: Legit


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zaben Edo: An Harbe Mutum Daya A Ologbo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama