• Labaran yau


  Kai tsaye zaben Edo: Bidiyon abin da jama'a suka yi bayan Gwamna Obasaki ya isa rumfar zabe


  Jama'a masu kada kuri'a a zaben da ake gudanarwa a jihar Edo, sun bijire wa dokar sa takunkumin fuska da tsayawa mita biyu daga jina bayan Gwamna Obasaki tare da maidakinsa sun isa rumfar zabe, ta hanyar yin dafifi shewa da fatan alhairi ga Gwamnan.


  Kalli bidiyo a kasa:  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kai tsaye zaben Edo: Bidiyon abin da jama'a suka yi bayan Gwamna Obasaki ya isa rumfar zabe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama