• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Mahaifin tsohuwar jaruma Abida Muhammad yayi hatsari


   

  Mahaifin tsohuwar jaruma Abida Muhammad yayi hatsari. Mallam Tasiu Muhammad mahaifin jarumar yayi hatsarin ne akan titin Ikeja Road, Kano.

   

  Labaran Kannywood ta ruwaito cewa wani mai babur ya buge shi, lokacin da ya je tsallakawa, zayyi Sallah. 

   

  Yanzu haka bai san wanda yake kansa ba.

   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Mahaifin tsohuwar jaruma Abida Muhammad yayi hatsari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama