Wani matashi ya fara tattaki da kafa daga Kaduna zuwa Zamfara domin Gwamna Matawalle na Zamfara


Wani matashi mai suna Musa Umar Giwa ya fara tattaki da kafa daga garinsu Giwa, zuwa jihar Zamfara domin nuna kauna ga Gwamna Matawalle na jihar Zamfara.

Bayan Musa ya duka, kuma wata mata da ake kyautata zaton cewa mahaifiyarshi ce ta sa masa albarka, kafin ya fara wannan tafiya ranar Alhamis 24 ga watan Satumba.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari