Jaruma Maryam Booth ta shirya tsaf don fara ɗaukar sabon shirin ta mai dogon zango MUSTAPHA (SERIES).
Shiri ne da kamfanin ROK STUDIOS dake jihar Lagos zai shirya.
Labaran Kannywood ta labarta cewa Jaruman Kannywood da zasu futo acikin bayan Booth din akwai
UzeeUsman da Rabiu Rikadawa
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/