• Labaran yau


  Yadda dan shekara 26 ya yi wa mahaifinsa mai shekara 70 dukan ajali da shebur


   

  Yan sandan jihar Anambara sun kama wani matashi dan shekara 26 mai suna Chisom Ogum bisa zargin kashe mahaifinsa mai suna Christopher Ogum mai shekara 70 a Duniya, kuma ya bizine shi a wani Kabari da baya da zurfi, a garin Omuomaku da ke karamar hukumar Orunba na Yamma a jihar ta Anambra ranar 26 ga watan Satumba.


  Rahotanni sun ce Chisom ya fusatan matuka, sakamakon haka ya kai wa mahaifinsa hari da shebur, kuma ya kashe shi, daga bisanio ya bizine shi. 


  Sai dai rahotanni sun ce ya yi kokarin ya tsere, amma matasa sun kama shi suka yi masa dan banzan duka, suka sa ya tone gawar mahaifinsa daga wajen da ya bizine gawar , daga bisani suka mika shi ga yansanda  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda dan shekara 26 ya yi wa mahaifinsa mai shekara 70 dukan ajali da shebur Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama